:
Breaking News

N E N HAUSA

top-news

Hisbah Ta Gayyaci Matashiyar TikTok Shatu da IB Yobe Kan Kalaman Sukar Ayyukanta

Jami’in kula da harkokin shoshiyal midiya na Rundunar Hisbah ta Jihar Yobe, Yusuf Muhammad Abba, ya yi karin haske kan dalilin da yasa suka gayyaci wata matashiyar TikTok mai suna Shatu, sannan daga bisani wani matashi mai suna IB Yobe.

top-news

RUNDUNAR SOJIN NIGERIA ZATA DAUKI SABBIN JAMI’AI MASU MATAKIN DEGREE (SSCC COURSE 50/2027)

Rundunar Sojin Najeriya ta gayyaci ’yan Najeriya da suka cancanta da su nemi gurbin shiga aikin soja a matsayin Short Service Combatant Commission (SSCC) Officers, Course 50/2027.

top-news

YSU Za Ta Mayar da Dasa Itace Sharadin Kammala Karatu

Jami’ar Jihar Yobe (YSU), Damaturu, ta bayyana shirin sanya dasa itace da kula da muhalli cikin sharuddan da ɗalibai za su cika kafin kammala karatunsu.

top-news

Amnesty International Ta Nuna Damuwa Kan Tsare Matashin Borno, Samaila Ibrahim Kaigama

Amnesty International Ta Nuna Damuwa Kan Tsare Matashin Borno, Samaila Ibrahim Kaigama

top-news

NBA Ta Yi Allah-Wadai da Sace Alkalin Babbar Kotun Kebbi, Ta Bukaci a Gaggauta Ceto Shi

Kungiyar Lauyoyin Nijeriya (Nigerian Bar Association – NBA) ta yi kakkausar suka kan sace Mai Shari'a Faruku Hassan Bunza na Babbar Kotun Jihar Kebbi da wasu da ake zargin 'yan bindiga ne suka yi daga gidansa da ke Karamar Hukumar Bunza.

top-news

SHAHARARRIYAR 'YAR SIYASA MAI JINƘAN MARAYU TA YOBE, HAJIYA FATIMA UMAR MAIRIGA TA RASU

An shiga jimami a Jihar Yobe bayan rasuwar Hajiya Fatima Umar Mairiga, wadda ta kasance Mataimakiyar Shugabar Mata ta Jam'iyyar APC (Deputy Woman Leader)

top-news

Gwamna Buni Ya Yi Alhinin Rasuwar Fitattun 'Ya'yan Yobe, Ya Bukaci A Yi Musu Addu'a

Gwamnan Jihar Yobe, Mai Girma Hon. Mai Mala Buni, CON, COMN, ya bayyana alhininsa kan rasuwar wasu fitattun 'ya'yan jihar, tare da kira ga al'umma da su ci gaba da yi musu addu'ar samun rahama da kuma bai wa iyalansu goyon baya.

top-news

INEC Ta Fara Daukar Ma'aikatan Dindindin, Ta Bude Shafin Daukar Aiki Ga 'Yan Najeriya

Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta fara daukar sabbin ma'aikatan dindindin tare da bude shafin neman aikin ga 'yan Najeriya masu cancanta. Aikin ya shafi mukamai daban-daban na matakan Grade Level 8, 9, 10 da 12.

top-news

Ministan Ilimin Indiya Ya Yi Murabus Bayan Zanga-zangar Matasa Kan Satar Takardun Jarabawa

Ministan Ilimin Indiya, Dharmendra Pradhan, ya sanar da murabus dinsa a ranar Asabar, bayan kwanaki ana gudanar da zanga-zangar matasa a fadin kasar kan zargin satar da sayar da takardun jarabawar shiga manyan makarantun likitanci.

top-news

Gwamna Buni Ya Amince da Aiwatar da Yarjejeniyar FGN/ASUU ta 2025, Ya Ba da Umarnin Biyan Bashin Alawus ga Malaman Jami'a

Gwamnan Jihar Yobe, Mai Girma Hon. Mai Mala Buni, CON, COMN, ya amince da aiwatar da yarjejeniyar shekarar 2025 da aka cimma tsakanin Gwamnatin Tarayya da Kungiyar Malaman Jami'o'i (FGN/ASUU).